iqna

IQNA

rubutun hannu
An gudanar da bikin kaddamar da mafi cikakkar tarin kur'ani a rubutun Hijazi daga karni na farko na Hijira Mushafin Mashhad Radawi a Mashhad.
Lambar Labari: 3490164    Ranar Watsawa : 2023/11/17

Bayan shekaru 4
Wani fitaccen malamin jami'a a kasar Sudan ya rubuta kwafin kur'ani mai tsarki a cikin rubutun hannu na Uthman Taha, inda ya bayyana nasarar daftarin kur'ani a matsayin wani dadadden tarihi a kasarsa, ya kuma bayyana hakan a matsayin mafarkinsa na kansa, wanda ya cika bayan shekaru 4.
Lambar Labari: 3487369    Ranar Watsawa : 2022/06/01

Tehran (IQNA) an nuna kwafin kur'anai da aka rubuta da hannu a baje kolin kur'ani a kasar UAE.
Lambar Labari: 3485943    Ranar Watsawa : 2021/05/23

Bangaren kasa da kasa, an sayar da wani dadaen kwafin kur'ani mai tsarki a kan kudi dala dubu 25 wanda aka rubuta shi da hannu daruruwan shekaru da suka gabata.
Lambar Labari: 3481398    Ranar Watsawa : 2017/04/12